Game da Mu

Algaita247: Nishaɗin Hausa a Kowane Lokaci

Algaita247 wuri ne na kallon fina-finai da series na Hausa a waya ko kwamfuta. Muna kawo maka sababbin fina-finai da shirye-shirye masu daɗi, cikin inganci, a duk lokacin da kake so.

Abin da muke yi

  • Kawo fina-finai da series na Hausa cikin inganci (HD).
  • Ƙara sababbin fina-finai akai-akai.
  • Bayar da fina-finai na kyauta da kuma na Premium ga masu biya.

Manufarmu

Mu ƙarfafa harshen Hausa da al’adunmu ta hanyar nishaɗi mai tsafta da inganci.

Idan kana da tambaya ko shawara, ziyarci shafin Tuntuɓe Mu.

✆