Taimako

Taimako

Yadda ake kallon fim

Ka buɗe shafin farko ko “Fina-finai”, ka danna fim ɗin da kake so, sannan ka danna maɓallin kunnawa.

Yadda ake yin subscribe

Ka danna “Subscribe” a menu, ka bi matakan biyan kuɗi. Fina-finai masu alamar 🔒 na Premium ne.

Idan bidiyo bai kunna ba

  • Ka duba haɗin intanet ɗinka.
  • Ka sake buɗe shafin (refresh).
  • Ka gwada browser dabam, kamar Chrome.
  • Idan fim ɗin yana da 🔒, ka tabbata ka shiga asusunka kuma Premium ɗinka bai ƙare ba.

Yadda ake sanya app a waya

A Chrome, ka danna alamar menu (digo uku), sannan “Add to Home screen” ko “Install app”.

Jerin Kallo Na

A shafin fim, ka danna “♡ Ƙara a jerina”. Za ka ga fina-finanka a shafin farko.

Har yanzu kana buƙatar taimako?

Ka tuntuɓe mu a +2347062295538 ko admin@algaita247.com.

✆